TheCable Fact Check
  • Home
  • Fact Check
  • Fake News
  • Check Am For Wazobia
Reading: BINCIKEN GASKIYA: Bidiyon rushewan gine-gine ba shi da alaka da girgizan kasa da aka yi a Taiwan
Share
Latest News
Seven ways to detect an AI-generated video
BLIND SPOT: Nigeria’s shortcomings in the age of AI scams
The rise of deepfakes and the fight for digital truth
DISINFO ALERT: Health ministry debunks AI video claiming free nationwide diabetes treatment
Video wey show as ‘security operatives’ dey break into apartment no be from south-east
Íhé ńgósị́ ébé ńdị́ ǹché nà-ákpáká ụ́lọ̀ ésiteghị nà south-east
Ìṣẹ̀lẹ tí àwọn ‘òṣìṣẹ́ elétò ààbò’ fẹ́ fipá wọ ibùgbé kan kò ṣẹlẹ̀ ní gúúsù ilà oòrùn Nàìjíríà
Bidiyon da ake dangantawa da ‘jami’an tsaro’ da suka kutsa cikin gida ba daga kudu maso gabas ba ne
Advertisement
Aa
TheCable Fact CheckTheCable Fact Check
Search
  • Home
  • Fact Check
  • Fake News
  • Check Am For Wazobia
Follow US

BINCIKEN GASKIYA: Bidiyon rushewan gine-gine ba shi da alaka da girgizan kasa da aka yi a Taiwan

Ahmad Sahabi
By Ahmad Sahabi Published April 15, 2024 2 Min Read
Share

An alakanta wani bidiyo da ke nuna gine-gine suna rushewa da girgizan kasa a garin Taiwan.

A bidiyon, a na iya ganin manyan gine-gine suna rushewa, inda kura ke tashi kuma mazaunan wurin suna ihu.

A saka bidiyon mai tsawon dakika 13 a kafar sada zumunta na X inda mutane sama da 55,000 suka gani.

“Gine-gine da yawa sun rushe sanadiyar girgizan kasa,” inji @patrickhsu0906, wani mai shafi a X.

Mutane da yawa sun yada bidiyon a X tare da cewa a garin Taiwan ne a ka yi girgizan kasa.

“Taipei, Taiwan, an yi girgizan kasa ranar laraba a gabashin garin da safe, mutane 9 sun mutu sannan akalla 963 sun samu rauni, a cewar masu kashe wuta a Taiwan,” inji @ZubairSpanish, wani mai shafi a X.

GIRGIZAN KASA DA AKAYI A TAIWAN

A ranar Laraba, anyi girgizan kasa mai karfi a garin Taiwan, inda gine-gine suka rushe, mutane tara suka mutu sannan sama da 1,000 sun samu rauni.

Duk da aukuwan girgizan kasa ba sabon abu bane a Taiwan, masana sunce wanda a ka yi a ranar laraba ne yafi kowanne karfi da a ka taba yi a cikin shekaru 25.

A 1999, girgizan kasa ya kashe mutane 2,400, kuma mutane 100,000 sun samu rauni sannan gine-gine sama da dubu sun ruguje.

TABBATARWA

TheCable tayi bincike a kan bidiyon inda aka gano bidiyon tun a 27 na Agustan 2021 a ka daura shi a shafin The paper Yunan information platform – wata kafar yada labarai a kasar Sin.

A cewar kafar yada labaran, an rusa wasu manyan gine-gine guda 15 ne a Kunming, a garin Yunnan dake kasar Sin.

An rusa manyan gine-ginen ne saboda sun saba ma wasu ka’idoji na gini sannan an dauka lokaci mai tsawo ana gina su.

An daura bidiyon a ranar 31 na Agustan 2021 a wani shafi a YouTube mai suna USA TODAY.

HUKUNCI

Bidiyon rushewan manyan gine-gine ba shi da alaka da girgizan kasa da a ka yi a Taiwan.

TAGGED: Taiwan

Please send your feedback, claims to fact check and corrections requests to [email protected]

Ahmad Sahabi April 15, 2024 April 15, 2024
Share this Article
Facebook Twitter Email Copy Link Print
Leave a comment Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

POPULAR POSTS

Advertisement

Seven ways to detect an AI-generated video

A video announcing the launch of a free nationwide diabetes treatment recently went viral across Nigerian…

August 13, 2025

BLIND SPOT: Nigeria’s shortcomings in the age of AI scams

It sounded exactly like her, but it was not. Adeola Fayehun was thousands of miles…

August 12, 2025

The rise of deepfakes and the fight for digital truth

BY PRUDENCE OKEOGHENE EMUDIANUGHE On May 30, 2025, a 49-minute video surfaced on a YouTube…

August 12, 2025

DISINFO ALERT: Health ministry debunks AI video claiming free nationwide diabetes treatment

The ministry of health and social welfare has dismissed a viral claim alleging the launch…

August 12, 2025
Advertisement
Advertisement

YOU MAY ALSO LIKE

Video wey show as ‘security operatives’ dey break into apartment no be from south-east

One Facebook user don claim sey video wey show as hooded armed security operatives dey break into residential apartment hapun…

CHECK AM FOR WAZOBIA
August 7, 2025

Íhé ńgósị́ ébé ńdị́ ǹché nà-ákpáká ụ́lọ̀ ésiteghị nà south-east

Ótù onye na Facebook ekwuola na ihe ngosị ebe mmadụ na-agbaka ụlọ obibi mmadụ mere na south-east. N'ụbọchị iri abụọ…

CHECK AM FOR WAZOBIA
August 7, 2025

Ìṣẹ̀lẹ tí àwọn ‘òṣìṣẹ́ elétò ààbò’ fẹ́ fipá wọ ibùgbé kan kò ṣẹlẹ̀ ní gúúsù ilà oòrùn Nàìjíríà

Ẹni kan tí ó ń lo Facebook, ohun ìgbàlódé íbaraẹnisọrẹ lórí ayélujára sọ pé fídíò tí ó se afihan àwọn…

CHECK AM FOR WAZOBIA
August 7, 2025

Bidiyon da ake dangantawa da ‘jami’an tsaro’ da suka kutsa cikin gida ba daga kudu maso gabas ba ne

Wani ma’abocin amfani da shafin Facebook ya yi ikirarin cewa wani faifan bidiyo da ke nuna jami’an tsaro dauke da…

CHECK AM FOR WAZOBIA
August 7, 2025

CableCheck seeks to provide reliable tools and resources for readers to tackle the menace of fake and misleading materials constantly pushed into the public space from various sources. We monitor the accuracy of claims made in traditional and social media. We also provide a tracker to hold politicians and policymakers accountable for the plans and promises they make to the public. CableCheck is a project of the Cable Newspaper Journalism Foundation (CNJF), supported by the MacArthur Foundation and implemented by TheCable newspaper.

Follow US: 

LINKS

  • Contact
  • About Us
  • Non-Partisanship Policy
  • Funding
  • Correction Policy
© Copyright TheCable. All Rights reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?